





























Hadeeth Cards
Da'wa cards that highlight great meanings from the noble prophetic hadiths in a simple style and attractive display that helps the Muslim to have a deeper understanding of his religion in an easy way
All
Dangane da Ibn Abbas - Allah ya yarda da su duka - cewa Annabi - SAW- ya ce a ranar Badar: "Wannan shi ne Jibrilu, yana ɗaukar kan dokinsa, a kansa kayan yaƙin."
Buhari ne ya rawaito shiBatun hadisin shi ne shaidun mala'iku, yakin Badar, kuma a saman su shi ne Jibrilu, amincin Allah ya tabbata a gare shi, inda Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ba da labarin cewa ya ga Jibrilu - amincin Allah ya tabbata a gare shi - a yakin Badar yana kan dokinsa, a kansa na'urar yaki da makamai, don yin yaki tare da muminai, kuma ya zama mai taimako ga Annabi Allah ya kara tsira da aminci a gare shi - kuma mai taimakon sahabbansa.
Kamar ina kallon ƙurar da ke haske a cikin rariyar garin Bani Ghanam, jerin gwanon Jibrilu - SAW- lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya taka zuwa Bani Qurayza
Buhari ne ya rawaito shiAnas bin Malik - Allah ya yarda da shi - ya ba da rahoton cewa ya ga kura tana tashi a cikin layin dogo na Bani tumaki, yayin da suke raye daga Khazraj, daga sahun sojojin mala’iku, da shugabansu Jibrilu - amincin Allah ya tabbata a gare shi - lokacin da suka yi tattaki tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - don yakar Banu Qurayza. Kuma ganin tasirin hakan baya buqatar ganin mala'iku, kamar yadda ya gansu, ko kuma bai kasance ba, kuma babu kokwanto cewa yana sane cewa shi Jibril ne daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi
Daga bakin Ibn Jubayr, ya ce: Abu Jumaa al-Ansari ya zo wurinmu, ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma Muadh bin Jabal na goma tare da mu. Ya ce: «Me ya hana ku daga wannan, alhali kuwa Manzon Allah, a kan bayyanarsa, ya zo muku da wahayi daga sama? Maimakon haka, mutane za su zo daga bayanka, kuma littafi zai zo musu a tsakanin allunan biyu, kuma za su yi imani da shi kuma su aikata abin da ke ciki .Wadancan sun fi ka lada.
Bukhari Ya Rawaito shi a babin Halittar Ayyukan Bayi - Al-Tabrani Ya Rawaito shiAn rawaito daga Abdullahi Bn Amr Bn Al--Aas -Allah ya yarda da su- daga Annabi: Annabi bai Kasance Mai Al-fasha ba ko Mai yada Al-fasha ba, kuma ya kasance yana cewa: "Lallai mafi yawan Munafukan Al-ummata sune Makarantanta"
Ahmad ne ya rawaito shiHadisin ya la’anci masu karatun Alkur’ani wadanda suke amfani da shi daban da sanya shi a wasu wurare, ko kuma haddace Alkur’ani a matsayin mai tsoron Allah don nisantar da zargi daga kansu, kuma ba sa aiki da shi kuma suna imani da akasin haka, kuma cewa su ne mafiya munafinci a cikin wannan al’ummar. Saboda munafuki ya nuna imani da Allah, kuma ya boye ma'asumancin jininsa da kudinsa, da kuma mai karantawa wanda ya nuna ta wurin aikinsa nufin lahira, da yabon mutane da nuna duniya, don haka suka tafi kai tsaye wajen saba wa ciki da bayyane.
Daga Hanzala Bn Hizyam cewa Kakansa Hanifa ya ce: da Hizyam ka tara mun 'ya'ya na, saboda ina son inyi Wasiyya. sai ya tara su, sai ya ce: farkon abun da zanyi wasiyya shi ne cewa wannan Marayan nawa da yake kan cinyata in na mutu yana da Raqumi xari, wacce Muke kiranta a Jahiliyya Farantawa, sai Hizyam ya ce: ya Babana, naji 'Ya'yanka suna cewa: zamu yarda da wannan ne a gaban Babanmu idan ya Mutu ba zamu yarda ba, ya ce: to ai tsakanina da ku akwai Manzon Allah SAW, sai hizyam ya ce: Mun yarda sai Hizyam ya xaga da shi da Hanifa da Hanzala tare da su da yaron, kuma Hizyam ne ya goya shi a bayan abun Hawansa, yayin da suka isa wajen Manzon Allah SAW sai suka yi masa Sallama sai manzon Allah SAW ya ce: Mai ya taso ka ya Aba Hizyam? sai ya ce: wannan kuma sai ya daki cinyar hizyam da Hannunsa, sai ya ce: lallai ni ina jin tsoron kada tsufa ya cimmun ko kuma Mutuwa, shi yasa nake son nayi Wasiyya, kuma ni nace: cewa lallai farkon abunda zanyi Wasiyya da shi shi ne wannan Marayan nawada yake kan cinyata a bashi Raquma Xari, kuma muna kiranta a jahiliyya Kyautatawa, Sai Manzon Allah SAW yayi fushi har muka ga fushin a fuskarsa kuma yana Yana zaune sai ya durqusa kan Guiwoyinsa, kuma ya ce: A'a A'a Sadaqa Biyar ne, in kuma ba haka goma, in kuma ba haka ba to ashirin, in kuma ba haka ba Ashirin da Biyar in kuma ba haka ba Talatin in kuma ba haka ba Talatin da biyar idan kuma tayi yawa to arba'in" ya ce: sai suka yi masa bankwana da shi tare da Marayan akwai wani sanda, kuma da shi yake dukan Raqumin, sai Manzon Allah SAW ya ce: "Wanna sandar Mrayan tayi girma" Hanzala ya ce: sai ya kusanto dani zuwa Manzon Allah SAW sai ya ce: lallai ni ina da Yaya Maza ma'abota Gemu, da kuma qasa da haka kuma wannan shi ne Mafi qanqancinsu, ka roqa masa Allah, sai ya shafi kansa, kuma ya ce: "Allah yayi maka Al-barka" ko "An roqa maka Al-barka" Thayyal ya ce: kuma haqiqa naga Hanzala, ana zuwa da Mutum wanda fuskarsa ta kumbura ko dabba da Nononta ya kumbura sai yayi tofi a hannunsa kuma ya ce: da Sunan Allah sai ya sanya Hannunsa akan sa, kuma ya ce: akan wurin tafin Manzon Allah SAW sai ya shafeshi akai, kuma Thayyal ya ce: sai Kumburin ya tafi
Ahmad ne ya rawaito shiHanzala Bn Hizyam bada labarin Kakansa Hanifa ya ce: da Hizyam ka tara mun 'ya'ya na, saboda ina son inyi Wasiyya. sai ya tara su, sai ya ce: farkon abun da zanyi wasiyya shi ne cewa wannan Marayan nawa da yake kan cinyata in na mutu yana da Raqumi xari, wacce Muke kiranta a Jahiliyya Farantawa, sai Hizyam ya ce: ya Babana, naji 'Ya'yanka suna cewa: zamu yarda da wannan ne a gaban Babanmu idan ya Mutu ba zamu yarda ba, ya ce: to ai tsakanina da ku akwai Manzon Allah SAW, sai hizyam ya ce: Mun yarda sai Hizyam ya xaga da shi da Hanifa da Hanzala tare da su da yaron, kuma Hizyam ne ya goya shi a bayan abun Hawansa, yayin da suka isa wajen Manzon Allah SAW sai suka yi masa Sallama sai manzon Allah SAW ya ce: Mai ya taso ka ya Aba Hizyam? sai ya ce: wannan kuma sai ya daki cinyar hizyam da Hannunsa, sai ya ce: lallai ni ina jin tsoron kada tsufa ya cimmun ko kuma Mutuwa, shi yasa nake son nayi Wasiyya, kuma ni nace: cewa lallai farkon abunda zanyi Wasiyya da shi shi ne wannan Marayan nawada yake kan cinyata a bashi Raquma Xari, kuma muna kiranta a jahiliyya Kyautatawa, Sai Manzon Allah SAW yayi fushi har muka ga fushin a fuskarsa kuma yana Yana zaune sai ya durqusa kan Guiwoyinsa, kuma ya ce: A'a A'a Sadaqa Biyar ne, in kuma ba haka goma, in kuma ba haka ba to ashirin, in kuma ba haka ba Ashirin da Biyar in kuma ba haka ba Talatin in kuma ba haka ba Talatin da biyar idan kuma tayi yawa to arba'in" ya ce: sai suka yi masa bankwana da shi tare da Marayan akwai wani sanda, kuma da shi yake dukan Raqumin, sai Manzon Allah SAW ya ce: "Wanna sandar Mrayan tayi girma" Hanzala ya ce: sai ya kusanto dani zuwa Manzon Allah SAW sai ya ce: lallai ni ina da Yaya Maza ma'abota Gemu, da kuma qasa da haka kuma wannan shi ne Mafi qanqancinsu, ka roqa masa Allah, sai ya shafi kansa, kuma ya ce: "Allah yayi maka Al-barka" ko "An roqa maka Al-barka" Thayyal ya ce: kuma haqiqa naga Hanzala, ana zuwa da Mutum wanda fuskarsa ta kumbura ko dabba da Nononta ya kumbura sai yayi tofi a hannunsa kuma ya ce: da Sunan Allah sai ya sanya Hannunsa akan sa, kuma ya ce: akan wurin tafin Manzon Allah SAW sai ya shafeshi akai, kuma Thayyal ya ce: sai Kumburin ya tafi
An karvo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce manzon Allah SAW ya ce: "Lallai cewa Musa ya kasance mai kunya ne Mai yawan Suturce kansa, ba'a iya ganin komai na fatarsa saboda kunyarsa, sai suka cutar da shi daga cikin bani Isra'ila, suka ce baya vuya sai don saboda wani aibi ne daga fatarsa, kodai Albaras ko kazuwa, kuma Allah sai ya so Kuvutar da shi daga abunda suka faxa ga Musa xin, sai wata rana ya kaxaita don wanka ya sanya Tufafinsa akan Dutse, yayin da ya gama sai ya taho wajen kayansa don ya sanya, sai Dutsen ya zura da gudu da kayansa ya na cewa: Dutse kayana Dutse kayana, har sai da ya kaishi cikin Mutane sai suka ganshi tsirara a Mafi kyawun halittar Allah, kumka ya tserar da shi daga abunda suke jifansa da shi, kuma sai Dutsen ya tsaya, ya xauki kayansa sai ya sanya, sai ya fara dukan Dutsen da Sandansa, na rantse da Allah akwai tabon dukan Dutsen sau Uku ko sau huxu ko sau biyar, kuma wannan shi ne faxin sa: "Ya ku waxanda kukai Imani kada kukasance kamar waxanda suka cutar da Musa sai Allah ya kuvutar da shi daga abunda suka ce kuma ya Kasance Mai Qima a wajen Allah" (Al-ahzab: 69)
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiAnnabi Musa ya kasance mai kunya ne Mai yawan Suturce kansa, ba'a iya ganin komai na fatarsa saboda kunyarsa, sai suka cutar da shi daga cikin bani Isra'ila, suka ce baya vuya sai don saboda wani aibi ne daga fatarsa, kodai Albaras ko kazuwa, kuma Allah sai ya so Kuvutar da shi daga abunda suka faxa ga Musa xin, sai wata rana ya kaxaita don wanka ya sanya Tufafinsa akan Dutse, yayin da ya gama sai ya taho wajen kayansa don ya sanya, sai Dutsen ya zura da gudu da kayansa ya na cewa: Dutse kayana Dutse kayana, har sai da ya kaishi cikin Mutane sai suka ganshi tsirara a Mafi kyawun halittar Allah, kumka ya tserar da shi daga abunda suke jifansa da shi, kuma sai Dutsen ya tsaya, ya xauki kayansa sai ya sanya, sai ya fara dukan Dutsen da Sandansa, na rantse da Allah akwai tabon dukan Dutsen sau Uku ko sau huxu ko sau biyar, kuma wannan shi ne faxin sa: "Ya ku waxanda kukai Imani kada kukasance kamar waxanda suka cutar da Musa sai Allah ya kuvutar da shi daga abunda suka ce kuma ya Kasance Mai Qima a wajen Allah" (Al-ahzab: 69) ai ku kiyayi ku kasance masu cutar da Annabi SAW kamar yadda Banu Isra'ila suka cutar da Musa, sai Allah ya tsarkake shi daga abunda suka faxa game da shi, kuma Annabi Musa ma'abocin matsayi ne a Wajen Allah
daga Abu Huraira -Allah ya yarda dshi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qarya"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiAnnabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qarya ai kayi gaskiya kai da ka rantse da Allah kuma na qaryata abunda ya baiyana gare ni na Satar ta sa; watakila ya xauki abunda yake akwai haqqinsa a cikinsa, ko ya xauka da izinin mai abun, ko kuma bai niyyar kwacewa da Mallakewa ba, ko kuma ya xauka ne don ya gani ko wanin hakan, kuma wannan yana daga cikin girmamawar da Annabawa sukewa Allah SWT
Daga Ibn Abbas -Allah ya yarda da su- daga manzon Allah SAW ya ce: "Bai dace ga Bawa ba ya ce: Ni nafi Yunus Bin Matta" kuma nasabarsa zuwa Babansa ce
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiBai dace ga wani Muyum ba ya ce: cewa shi ya fi Yunusa Bn Matta -Amincin Allah a gare su- kuma Matta shi ne Babansa ba sunan Mahaifiyarsa ba ne, kuma yunus Annabin Allah ne mai girma daga cikin Annabawan Allah waxanda suka zo da Shiriya da Haske, don futar da Muatane daga Duhu kuma Annabi SAW ya ce: haka ne saboda qanqan da kai; saboda ya na daga cikin abunda aka sani ne cewa shi Manzon Allah SAW shi ne mafifitan Yayan Adam kuma cewa shi ya fadi hakan ne kafin yasan cewa shi ne mafificin Mutane, Kuma ya kevan Yunusa da wannan Maganar saboda abunda yake ji na qissarsa da ta faru yana yauye masa Daraja, Sai manzon Allah ya kambama shi cikin faxar falalar sa saboda yoshe qofar varna, kuma haqiqa Suddi ya rawaito qissarsa daga Ibn Masud da waninsa, cewa Allah ya tura Yunus zuwa Mutanen Nainawa ita ce garin Mausil a yanzu sai suka qaryata shi sai akai musu lakatin Azaba a wani lokaci ayyananne, sai ya futa ya barsu cikin fushi da su, yayin da suka ga alamun hakan sai suka risina ga Allah kuma suka qanqan da kai sukai Imani sai Allah ya ji qansu kuma ya yaye musu Azaba sai Yunus ya tafi ya hau jirgin Ruwa sai akai Quri'a sau uku ta faxa kansa sai suka jefa cikin Ruwan sai kifi ya haxiye shi , sai ya yi Addua cikin Duhunnai cewa babu wani Ubangijin sai kai tsarki ya tabbata a gareka ni na kasance cikin azzalumai sai Allah ya amsa Masa kuma ya umarci kifin da ya amayar da shi a bakin kogi, kuma Allah ya tsiro masa da Bishiyar Kabewa tayi masa Inuwa
An rawaito daga Abu Huraira, ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Rana ba'a tava tsayar da ita ga wani Mutum ba sai ga Yusha'u a Dararen da ya tafi Baitil maqdis"
Ahmad ne ya rawaito shiBabu wani Mutum da aka tava tsayar Masa da rana ba ta tsaya a falakinta sai Yusha'u Bin Nun kuma shi saurayi ne tare da Annabi Musa da yai tafiya tare da shi zuwa Khidhr lokacin da suka tafi Baitul Maqdis kuma cewa shi yaji tsoron faxuwar ta kafin ya shiga, kuma Ranar ta Kasance Jumu'a da ace ta faxi da ya shiga ne ranae Asabar kuma Yaqi a ranar haramun ne, sai ya ce da Rana ke Baiwar Allah ce nima haka, Ya Ubangiji ka tsayar da ita sai ta tsaya saboda shi har ya shiga Baitul maqdis